1 2 3 4 45 20 / 441 POSTS
Najeriya: Gwamna Zulum Ya Bada Umarnin Sake Ginin Asibitin Magumeri Bayan Harin Boko Haram

Najeriya: Gwamna Zulum Ya Bada Umarnin Sake Ginin Asibitin Magumeri Bayan Harin Boko Haram

Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum yakai ziyara garin Magumeri a karamar hukumar ta Magumeri bayan harin yan kungiyar Boko Haram. Gwamnan ya [...]
Najeriya Kungiyar Yarabawan Jihar Borno Sun Gudanar Da Addu’oin Samun Zaman Lafiya

Najeriya Kungiyar Yarabawan Jihar Borno Sun Gudanar Da Addu’oin Samun Zaman Lafiya

Kungiyar yarabawa mazauna birnin Maiduguri karkashin shugabncin Alhaj Hassan Alao Yusuf a jihar Borno sun shirya addu’oi na musamman don samun zaman l [...]
Najeriya: Zamuyi Kokari Muga An Daina Kyamatar Masu Bukata Ta Musamman – Kangiwa

Najeriya: Zamuyi Kokari Muga An Daina Kyamatar Masu Bukata Ta Musamman – Kangiwa

Shugaban kula da hukmar masu bukata ta musammman Dr Hussaini Suleiman-Kangiwa yace daya daga cikin kudurinsu shine rage yadda ake kyamatar masu bukata [...]
Najeriya: NERI Ta Shirya Wayar Da Kan Mata Kan Cin Zarafi A Maiduguri

Najeriya: NERI Ta Shirya Wayar Da Kan Mata Kan Cin Zarafi A Maiduguri

Hukumar yankin Arewa maso gabas wato NERI ta shirya wayar da kan mata a birnin Maiduguri na kwana 20 kan kan cin zarafin jinsi. Taken wayarwar mai [...]

Najeriya: Ma’aikatar Kudi Ta Jihar Borno Ta Kirkiro Hanyoyin Ragewa Masu Kananan Sana’oi Biyan Haraji

Ma’aikatar kudi jihar ta Borno ta kirikiro hanyoyin ragewa masu kananan sana'oi biyan kudin haraji sakamakon coronavirus . Hakan na cikin kasafinsu [...]
Najeriya: An Rabawa Matuka Mashinan Keke NAPEP Lambobi Da Kaloli A Jihar Borno

Najeriya: An Rabawa Matuka Mashinan Keke NAPEP Lambobi Da Kaloli A Jihar Borno

Kwamishinan ma'aikatar sufuri na jihar Borno Hon Dr Abubakar Tijjani ya kaddamar da rabon takardar shaidar tuki da lambobin mashin din Keke Napep hade [...]
An Samu Karuwar Mutane 601 Masu Dauke Da Cutar COVID-19

An Samu Karuwar Mutane 601 Masu Dauke Da Cutar COVID-19

Cibiyar yaki da cutttuka masu yaduwa ta kasata ta bayyyana cewa Najeriya ta samu karuwar mutane 601 masu dauke da cutar Coronavirus binda a yanzu ake [...]
Shugaban ‘Yansandan Najeriya Ya Bukaci Kwamishinoninsa Dasu Karbo Makaman Dake Hannun Mutane

Shugaban ‘Yansandan Najeriya Ya Bukaci Kwamishinoninsa Dasu Karbo Makaman Dake Hannun Mutane

Shugaban yansanda Mohammed Adamu ya bukaci kwamishinonin ‘yansanda na jihohi 36 a fadin kasar ciki harda Abuja dasu nemo duk makaman dake hannun mutan [...]
Nijeriya: Kungiyar SERAP Ta Aikawa Shuagaba Buhari Wasika Kan Aibanta Shugabanni

Nijeriya: Kungiyar SERAP Ta Aikawa Shuagaba Buhari Wasika Kan Aibanta Shugabanni

Kungiyar bin diddigi ta kasa wato SERAP ta aikewa shugaban kasa Muhammadu Buhari wasika inda ta bukaci da ya bawa miistan sadarwa da al’adu Mr Lai Moh [...]
Najeriya: Sojoji.Sun Dakile Harin Da Aka Kai Garin Kukawa A Jihar Borno

Najeriya: Sojoji.Sun Dakile Harin Da Aka Kai Garin Kukawa A Jihar Borno

Rundunar soji karkashin operation Lafiya Dole sun ceto garin Kukawa mai dogon tarihi wanda ke Arewa maso gabashin Najeriya daga harin da yan kungiyar [...]
1 2 3 4 45 20 / 441 POSTS