Category: Kiwon Lafiya

Kungiyar Likitocin Najeriya Zasu Tsunduma Yajin Aiki Daga Ranar 7 Ga Wata

Kungiyar Likitocin Najeriya Zasu Tsunduma Yajin Aiki Daga Ranar 7 Ga Wata

Kungiyar likitoci na kasa suce zasu tsunduma cikin yajin aiki daga ranar 7 ga watan Satumba idan gwamnati bata biya musu alkawuran da ta yi musu ba. [...]
Najeriya: Zamuyi Kokari Muga An Daina Kyamatar Masu Bukata Ta Musamman – Kangiwa

Najeriya: Zamuyi Kokari Muga An Daina Kyamatar Masu Bukata Ta Musamman – Kangiwa

Shugaban kula da hukmar masu bukata ta musammman Dr Hussaini Suleiman-Kangiwa yace daya daga cikin kudurinsu shine rage yadda ake kyamatar masu bukata [...]
An Samu Karuwar Mutane 601 Masu Dauke Da Cutar COVID-19

An Samu Karuwar Mutane 601 Masu Dauke Da Cutar COVID-19

Cibiyar yaki da cutttuka masu yaduwa ta kasata ta bayyyana cewa Najeriya ta samu karuwar mutane 601 masu dauke da cutar Coronavirus binda a yanzu ake [...]
Kimanin Jami’oin Najeriya 32 Ne Ke Binciken Maganin Cutar Korona

Kimanin Jami’oin Najeriya 32 Ne Ke Binciken Maganin Cutar Korona

Kimanin Jami'oin Najeriya 32 ne a yanzu suke bincike kam maganin cutar Korona. Mataimakin Daraktan kumgiya makarantun jami'ar Dr. Sulaiman Ramon-Y [...]
Shan Miyagun Kwayoyi Na Kawo Matsalar Huhu, Hanta Da Kuma Kwakwalwa

Shan Miyagun Kwayoyi Na Kawo Matsalar Huhu, Hanta Da Kuma Kwakwalwa

By: Juliet Bada, Maiduguri. Majalisar dinkin duniya ta ware ko wace ranar 26 ga watan Juni na kowace shekara a matsayin ranar yaki da shan kwayoyi [...]
Kungiyar Kiwon Lafiya ta Duniya Tayi Gargadi Kan Rashin Abinci Dake Kara Wanzuwa a Afirka

Kungiyar Kiwon Lafiya ta Duniya Tayi Gargadi Kan Rashin Abinci Dake Kara Wanzuwa a Afirka

Kungiyar lafiya ta duniya wato WHO tace yara fiye da miliyan 59 ne a Afrika suke a rame inda kimanin miliyan 10 ke da kiba da ta wuce misali. Haka [...]
Gidauniyar UNICEF ta Koka kan Matsalar Tamuwa a Arewa-Maso Gabashin Najeriya

Gidauniyar UNICEF ta Koka kan Matsalar Tamuwa a Arewa-Maso Gabashin Najeriya

Gidauniyar majalisar dinkin duniya mai kula da yara wato UNICEF ta bayyana cewa akwai tsananin rashin abinci mai inganci arewa maso gabashin najeriya, [...]
7 / 7 POSTS