Category: Labarai

1 2 3 30 10 / 292 POSTS
Najeriya: Gernot Rohr Zai Cigaba Da Zama Mai Horarwar Super Eagles

Najeriya: Gernot Rohr Zai Cigaba Da Zama Mai Horarwar Super Eagles

Kungiyar masu kwalon kafa ta kasa wato NFF ta amince da yarjejeniya da Gernot Rohr da ya cigaba da zama kocin Super Eagles. Amaju Pinnick, shugaban [...]
An Kara Samun Mutane 389 Masu Dauke Da Cuttar COVID-19 A Najeriya

An Kara Samun Mutane 389 Masu Dauke Da Cuttar COVID-19 A Najeriya

A Najeriya an kara samun karuwar mutane 389 masu dauke da cutar COVID-19 inda gaba daya a kasar a yanzu ya kama mutane 8,733. Dandal Kura Radio ta [...]
Najeriya: Kungiyar Kwadago Sun Bawa Gwamnatin Jihar Kano Wa’adin Kwana 14

Najeriya: Kungiyar Kwadago Sun Bawa Gwamnatin Jihar Kano Wa’adin Kwana 14

Kungiyar kwadago ta bawa gwamnatin jihar Kano wa’adin kwana 14 kan yanke albashin ma’aikata datayi daga watan Mayu. Dandal Kura Radio ta gano cewa gw [...]
Najeriya: Jami’an Sojin Sama Sun Kashe Yan Bindiga 30 A Jihar  Zamfara

Najeriya: Jami’an Sojin Sama Sun Kashe Yan Bindiga 30 A Jihar Zamfara

Rundunar Sojin saman na Najeriya karkashin shirin Operation HADARIN DAJI sun lalata matsugunan yan bindiga da kuma kashashe kimanin 30 a harin da suka [...]
Najeriya: Ministan Ilimi Yace Ma’aikatar Ilimi Baza Ta Dauki Kasadar Bude Makarantu Ba

Najeriya: Ministan Ilimi Yace Ma’aikatar Ilimi Baza Ta Dauki Kasadar Bude Makarantu Ba

Ministan ilimi yace ma’aikatar ilimi baza ta dauki kasadar bude makarantu ba har sai an shawo kan annobar COVID-19. Mr Emeka Nwajiuba ya bayyana haka [...]
Hafsan Sojin Saman Najeriya Ya Kai Ziyara Ofishin Operation Lafiya Dole Dake Maiduguri

Hafsan Sojin Saman Najeriya Ya Kai Ziyara Ofishin Operation Lafiya Dole Dake Maiduguri

Shugaban rundunar sojin saman Najeriya Air Marshal Saddique Abubakar yace rundunar zata kara tura kayan aiki zuwa Maiduguri aci gaba day akin da suke [...]
Najeriya Ta Tabbatar Cewa Mutane 5,162 Ne Suka Kamu Da Cutar COVID-19

Najeriya Ta Tabbatar Cewa Mutane 5,162 Ne Suka Kamu Da Cutar COVID-19

Cibiyar yaki da cututtuka ta kasa wato NCDC ta bayyana karuwar mutane 193 masu dauke da cutar COVID-19 . Cibiyar ta bayyana hakan ne a shafinta na Tw [...]
Najeriya: Masu Sarrafa Magungunan Gargajiya Sun Fara Mikawa Hukumar NAFDAC

Najeriya: Masu Sarrafa Magungunan Gargajiya Sun Fara Mikawa Hukumar NAFDAC

Hukumar kula da magunguna da kayan abinci wato NAFDAC tace hakkinta ne ta taimakawa duk wani wanda yake da niyyar samar da maganin COVID-19. Darak [...]
Najeriya: Gwamna Zulum Yayi Kira Ga Musulami Da Susa Boko haram Cikin Addu’oinsu

Najeriya: Gwamna Zulum Yayi Kira Ga Musulami Da Susa Boko haram Cikin Addu’oinsu

Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Zulum yayi kira ga musulman jihar Borno dana kasa baki daya dasu sa Boko Haram da masu daukar nauyinsu da kuma ma [...]
Boko Haram Sun Kashe Sojoji 8 A Nijar

Boko Haram Sun Kashe Sojoji 8 A Nijar

Kimanin sojoji 8 ne suka rasu 3 kuma suka bata bayanda yan kungiyar Boko Haram suka kai hari matsugunin sojoji dake Arewa maso gabashin yankin Difa da [...]
1 2 3 30 10 / 292 POSTS