Author: Rakiya Karaye

1 2 3 28 10 / 274 POSTS
Najeriya: Majalisar Kasar Zata Kashe Naira Biliyan Daya Wajen Gyaran Kundin Tsarin Kasar

Najeriya: Majalisar Kasar Zata Kashe Naira Biliyan Daya Wajen Gyaran Kundin Tsarin Kasar

Majalisar tarayya ta saka Naira biliyan daya cikin kasafin kudin 2020 kan sake sake a kundin tsarin kasar na shekarar 1999. Hakan na cikin abubuwanda [...]
Najeriya: EFCC Zatayi Farautar Wadanda Suka Boye Kadarori A Kasar Ghana

Najeriya: EFCC Zatayi Farautar Wadanda Suka Boye Kadarori A Kasar Ghana

Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa wato EFCC Ibrahim Magu yace yawancin wadan da suka kwashe kudin kasa sun boye ne a kasar Ghana. Yayin [...]
Najeriya: Gwamnatin Jihar Taraba Zata Kafa Cibiyar Horar Da Ayyukan Kiwon Zamani

Najeriya: Gwamnatin Jihar Taraba Zata Kafa Cibiyar Horar Da Ayyukan Kiwon Zamani

Ahmed Umar Gosol, Taraba. Gwamnatin jihar Taraba ta amince da kafa cibiyar horar da ayyukan kiwon na zamani a jihar. Kwamishinan yada labarai da k [...]
Kotun ECOWAS Ta Bawa Gwamnatin Najeriya Umarnin Biyan Sojoji 244 Da Aka Kora A Shekarar 2016 Hakkokinsu

Kotun ECOWAS Ta Bawa Gwamnatin Najeriya Umarnin Biyan Sojoji 244 Da Aka Kora A Shekarar 2016 Hakkokinsu

Kotun Kungiyar hadin kan kasashen yammacin Afrika wato ECOWAS ta bawa gwamnatin najeriya umarnin biyan albashi da hakkokin sojoji 244 da aka kora a sh [...]
Najeriya: Ba’a Biya Gratutin Wadanda Suka Yi Ritaya Ba Tun Shekarar 2016 A Jihar Kano

Najeriya: Ba’a Biya Gratutin Wadanda Suka Yi Ritaya Ba Tun Shekarar 2016 A Jihar Kano

Hukumar fansho ta jihar Kano tace mutane nabin gwamnatin jihar fiye da Naira biliyan 20 na gratuti. Shugaban hukumar Alhaji Sani Gabasawa ne ya bay [...]
Najeriya: Gwamnatin Tarayya Ta Kaddamar Da Aikin Gina Gidaje 10,000 A Jihar Borno

Najeriya: Gwamnatin Tarayya Ta Kaddamar Da Aikin Gina Gidaje 10,000 A Jihar Borno

By:Babagana Bukar Wakil Maiduguri. A kokarinta na sake gina yankunan da ta’adancin ya shafa gwamnatin tarayya ta kaddamar da aikin gina gidaje 10, [...]
Najeriya: Jihohi Zasu Fara Gwajin Corona Da Kansu

Najeriya: Jihohi Zasu Fara Gwajin Corona Da Kansu

Darakta-Janaral Dr Chikwe Ihekweazu,yace daga yanzu ba hukumar yaki da cuttuttuka kadai ce zata dinga gudanar da gwajin Corona ba. Ya bayyana hakan [...]
Najeriya: Shugaba Buhari Ya Bukaci Da A Samar Da Zamnan Lafiya A Yankin Arewa Maso Gabas

Najeriya: Shugaba Buhari Ya Bukaci Da A Samar Da Zamnan Lafiya A Yankin Arewa Maso Gabas

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana tashin hankalin da yan kungiyar Boko Haram suke haddasawa shekaru 10 a arewa maso gabas a matsayin babban abun tas [...]
Shan Miyagun Kwayoyi Na Kawo Matsalar Huhu, Hanta Da Kuma Kwakwalwa

Shan Miyagun Kwayoyi Na Kawo Matsalar Huhu, Hanta Da Kuma Kwakwalwa

By: Juliet Bada, Maiduguri. Majalisar dinkin duniya ta ware ko wace ranar 26 ga watan Juni na kowace shekara a matsayin ranar yaki da shan kwayoyi [...]
Najeriya: Bankin Micro Finance Na Jihar Borno Ya Raba Bashi Ga Kananan Yan Kasuwa

Najeriya: Bankin Micro Finance Na Jihar Borno Ya Raba Bashi Ga Kananan Yan Kasuwa

By: Bukar Ali Mishemi, Maiduguri. An kafa bankin Borno State Micro Finance a shekarar 2015 don a ragewa jama’a radadin ta’addancin Boko Haram a ji [...]
1 2 3 28 10 / 274 POSTS