1 2 3 45 10 / 441 POSTS
Kungiyar Likitocin Najeriya Zasu Tsunduma Yajin Aiki Daga Ranar 7 Ga Wata

Kungiyar Likitocin Najeriya Zasu Tsunduma Yajin Aiki Daga Ranar 7 Ga Wata

Kungiyar likitoci na kasa suce zasu tsunduma cikin yajin aiki daga ranar 7 ga watan Satumba idan gwamnati bata biya musu alkawuran da ta yi musu ba. [...]
Najeriya: Shugaba Buhari Zai Taimakawa Wadanda Mbaliya Ta Shafa A Jihar Jigawa

Najeriya: Shugaba Buhari Zai Taimakawa Wadanda Mbaliya Ta Shafa A Jihar Jigawa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da taimakawa wadanda ambaliya ya shafa a yankunan jihar Jigawa inda yace gwamnatin zata taimaka. Shugaba [...]
Najeriya: Kungiyar Gamayyar Fararen Hula Ta Gudanar Da Zanga – Zanga A Jihar Osun

Najeriya: Kungiyar Gamayyar Fararen Hula Ta Gudanar Da Zanga – Zanga A Jihar Osun

Kungiyar gamayyar faraen hula sunfita zanga-zanga a jihar Osun sakamakon Karin kudin wuta dana man fetur. Zanga zangar ta fara daga gurin shakatawa [...]
Najeriya: Gwamnatin Jihar Borno Zata Gina Asibiti, Makaranta A Garin Mafa

Najeriya: Gwamnatin Jihar Borno Zata Gina Asibiti, Makaranta A Garin Mafa

Gwamnatin jihar Borno ta fara ginin sabon asibiti, kantina, da samar da ruwan shaa yankin Ajiri da suka wancn watan a karamar hukumar Mafa dake jihar [...]
Najeriya: Makarantar Sojoji Ta NDA Tayi Kira Ga Masu Neman Shiga Makarantar Dasu Kula Da ‘Yan Damfara

Najeriya: Makarantar Sojoji Ta NDA Tayi Kira Ga Masu Neman Shiga Makarantar Dasu Kula Da ‘Yan Damfara

Makarantar rundunar tsaron najeriya ta NDA ta gargadi jama’a dasu kiyayi yan damfara da suke cewa sune jami’an bada gurbi a makarantar. Jami’in hu [...]
Najeriya Zata Iya Ciyar Da Kanta – Nanono

Najeriya Zata Iya Ciyar Da Kanta – Nanono

Ministan noma da raya karkara Mohammed Nanono ya bayyana cewa gwamnatin tarayya zata bunkasa ayyukan manoma nan bada dadewa bad a fiye da naira biliya [...]

Gwamnatin jihar Borno tace ta dauki matakan kare matasan jihar daga rashin nutsuwa ta hanyar samar musu ayyukan yi. Gwamnan jihar farfesa Babagana [...]
Shugaba Buhari Ya Bayyana Jin Dadinsa Na Cigaban Da Aka Samu Tsakanin Najeriya Da Norway

Shugaba Buhari Ya Bayyana Jin Dadinsa Na Cigaban Da Aka Samu Tsakanin Najeriya Da Norway

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana jin dadinsa na cigaban da aka samu na alakar dake tsakanin Nigeria da Norway cikin shekaru 4. Mataimakin shug [...]
Sojoji Sun Amince Da Sakin Shugaban Kasar Mali DaSula Yiwa Juyin Mulki

Sojoji Sun Amince Da Sakin Shugaban Kasar Mali DaSula Yiwa Juyin Mulki

Rundunar sojin kasar Mali da sukayiwa shugaban kasar juyin mulki sun bukaci da sojin su cigaba da rike ragamar kasar na shekaru-uku, haka nan sun am [...]
Kimanin Mutane 6,000 Ne Suka Rasa Matsugunansu A Kasar Kamaru

Kimanin Mutane 6,000 Ne Suka Rasa Matsugunansu A Kasar Kamaru

Sakamakon ruwan sama mai karfin a kwanakin nan da aka sha fama dashi a kasar kamaru yankuna da dama sun fuskanci ambaliya inda mutane kimanin 6000 suk [...]
1 2 3 45 10 / 441 POSTS